Kannywood
Yanzu -Yanzu : Daraktan IZZAR SO mutsapha waye ya mutu
Advertisment
A yau din nan muka samu wannan labari daga shafin babban jarumin fim din izzarso mai dogon zango Lawal Ahmad wanda ake kira umar a hashim a cikin shirin din izzar so din.
View this post on Instagram
Advertisment
“Innalillahi wainnailaihirrajiun Allah Ya Karbi Rayuwar Nura Mustapha Waye Director IZZAR SO Za Ayi Zanaidarshi Karfe 11 Na Safennan A Gidansa Goren Dutse Primary Insha Allah, Allah Ya Yafe Masa Kurakuransa Amin, Allah Yasa Idan Tamu Tazo Mu Cika Da Imani Amin.”
Allah ya jikansa yayi masa saya Aljannah ce makomarsa amen summa amen.