Labarai

Murja kunya tayi gugar zana kan bidiyon G-fresh da Alpha Charles

Shaharriyar yar tiktok murjanatu Ibrahim Kunya wanda anka fi sani da yagamen1 ta tofa albarkacin bakinta kan bidiyon G-fresh Al’ameen da Alpha charles borno.

Murja kunya tace ta zabi data da saurayi kan kawai ta hau manhajar tiktok domin tiktok duniya ce.

Jarumar tiktok din tayi maganganu masu nauyi da ban mamaki akan maganar aurenta G-fresh inda munka samu wani labari daga wata kafar sada zumunta tana cewa.

“Abinda Ya Sa Ban Auri G-Fresh Ba Shine, ni yar bariki ce, don haka bazan auri dan bariki ba.”

Ga bidiyon nan ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button