Labarai
-
Jirgin Yakin Nigeria Yayiwa Maboyar Yan Ta”adda ruwan wuta a zamfara
PR Nigeria ta ruwaito cewa Yan”taaddar yaran shugaban Yan bindiga halilu tubaline.Halilu sububu Wanda akewa lakabi da shugaban Yan ta”addar…
Read More » -
Kwankwaso ya naɗa Daurawa a matsayin limamin Masallacin Juma’a da ya gina
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya naɗa fitaccen malamin addinin musuluncin nan na Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa a matsayin babban…
Read More » -
Datti Assalafy yayi Martani Akan yadda Muneerat tayi Nadamar Bari da karuwancin da tayi yanzu ta zamo Gwanjo
Fitaccen marubucin nan a shafin sada zumunta Datti Assalafy wanda a lokutan baya shine wanda yayi ta yiwa wannan baiwar…
Read More » -
Nayi nadamar kwaruwancin da nayi yanzu na zamo goro ko abin saye – muneerat Abdulsalam
Fitaccen mai sayar da kayan mata wanda ake kira maman lumancy Muneerat Abdulsalam ta koka sosai iri yadda rayuwarta ta…
Read More » -
Wasu Abubuwan Da Zaki Iya yinsu A Tube Da Mijinki Ba Sai saduwa Ba
Makaranta tsangayar malam wanda Tonga Abdul Tonga ya wallafa a shafinsa wanda karatun na ma’aurata ne wanda ake nunawa mata…
Read More » -
Allah ya Rabamu da Talauci: Wani Babban Basarake zaiyi Wuff da Mata ta 6 A Yau
Idan kana da rai ko wane irin labari ji kake a wannan duniya shi kuma ga wani basarake nan yana…
Read More » -
Hattara:Kada ki Karanta Idan Baki Da Aure: Abubuwan Da Yakamata Mata Su yi Kamin Soma Jima’i:
1, Abinci da mace zata ci kamin jima’i- Bako wani irin abinci mace ya kamata taci ba kamin tayi kwanciyar…
Read More » -
Iyaye Mata: Yadda Zaki tashi Jaririnki Daga Bacci da yanayin yana jin yunwa ko ya koshi
JARIRIN DAKE CIKIN Bacci… Yayin da zaki tashi jaririnki daga barci musamman don yin wanka kada ki jijjiga shi, kada…
Read More » -
Amfani da Medicated soap Yana kawo mace sanyin Gaba
A yau ɓangaren lafiya muna dauke da wani bayyani wanda shafin lafiya uwar jiki sunka wallafa a shafinsu akan matsalar…
Read More » -
Ina neman afuwar tarin mazajen da na kasa a wurin nema auren amaryata, Sheikh Daurawa
Fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bai wa mazajen da su ka yi gasar auren matarsa, Haula’u…
Read More »









