Labarai
-
Magidanci na ta lalata da ‘ya ‘yanshi mata bayan rabuwa da mahaifiyar su
Wani magidanci dai yayi ta cigaba da yin lalata da ‘ya’yanshi ‘yan mata su biyu tun bayan rabuwa da yayi…
Read More » -
Bidiyon Yadda anka daura auren sheikh Aminu Daurawa da Amaryasa Hafiza
MashaAllah Alhamdulillah! Yanda A Gudanar Da Daurin Auren Babban Malamin Nan Shiehk Aminu Ibrahim Daurawa Da Amaryarsa Hafiza Haulat Aminu…
Read More » -
Zan Cire Tallafin Man Fetur Idan Aka Zabe Ni Shugaban Kasa
Asiwaju Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyya mai mulkin Kasa ta APC, ya yi alkawarin janye tallafin man…
Read More » -
An harbe ƙasurgumin ɗan fashin jeji, Ibrahim Chire a Zamfara
Dakarun sojin Najeriya da ke aiki da ‘Operation Hadarin Daji’ sun kashe ɗaya daga cikin gawurtattun ƴan fashin daji da…
Read More » -
Matsaloli da ake samu idan ankayi kuskure Yin Allura A Dantse
Shanyewa, rauni, sagewa ko ciwo na iya biyo bayan allura a dantse. Waɗannan matsaloli na faruwa ne idan aka samu…
Read More » -
Abubuwan da ke kawo shanyewar tafin sawu
Shanyewar tafin sawu, wato “foot drop” a turance, yana faruwa ne sakamakon shanyewar ko raunin jijiyar laka da ke kaiwa…
Read More » -
Sojoji sun kashe ƴan fashin jeji da dama a hanyar Abuja-Kaduna
A ci gaba da yakin da ake yi da ƴan fashin jeji, dakarun rundunar sojojin Najeriya na ‘Operation Whirl Punch’…
Read More » -
Na san yadda zan yi da Ronaldo da ya fice daga filin wasa kafin a tashi – Ten Hag
Dan wasan Manchester United na gaba Cristiano Ronaldo ya fice dafa filim wasana Old Trafford kafin tashi daga wasan da…
Read More » -
Northern Habiscus ‘Malamar Aji’ ta nemi afuwar sheikh Daurawa
Shafin Northern Hibiscus na Aisha Falke wadda aka fi sani da malamar aji ya nemi afuwar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa…
Read More » -
Bambamcin Mata Mazan Yar Maɗigo (Tomboy) Da Macen ‘Yar Maɗigo (Lesbian)
Nayi wannan rubutun ne saboda yadda mata da dama masu sha’awar daina dabiar madugo suka yi ta neman shawara ta…
Read More »









