Labarai

Nayi nadamar kwaruwancin da nayi yanzu na zamo goro ko abin saye – muneerat Abdulsalam

Fitaccen mai sayar da kayan mata wanda ake kira maman lumancy Muneerat Abdulsalam ta koka sosai iri yadda rayuwarta ta sauya sosai.

Muneerat Abdulsalam macece wandda tafiyi fice sosai a kafafofin sada zumunta irin facebook da YouTube domin kuwa mutane da dama sun santa.Muneerat Abdulsalam mai kayan mata ta koka irin yadda rayuwar ta koma

Wannan matar tafi fice wajen sayar da kayan mata tare da yin bidiyo na koyar da yadda ake jima’i.

Daga jiya zuwa yau ne ta fara yin rubutu a shafinta na sada zumunta inda ta nuna cewa tabbas duniya ta juya mata bayya wanda wallafa kalamai sosai na duna cewa tayi nada kamar yadda zaku gansu ku karanta.

idona guda daya yana kokarin makancewa kuma daman inada ciwon ido,banda haka bana iya tafiya kuma domin hakarkarina, inkun gama Dariya Dan Allah ku turamin kudi inje asibiti da duka wurarenda Kuke ta irgawa inkai kara.
ga account 0021642480 gtb munirat Abdulsalam”

Ta sake wallafa wani rubuta wanda taki cike da nadama sosai.

Oh ni Muneerat Abdulsalam haka ratuwata ta koma? Ko kudin sayan paracetamol banidashi kuma ba mai bani, na zama abin kwatance a idon duniya, gani ga wane ya ishi wanne soron Allah, nayi nadaman duka karuwancinda nayi diga baya, da duka shashanci, da barikanci, wannan ai shi ake cewa hisabi tun baka mutu ba, toh karku kuskura ku sawa yaranku suna munira, kuma inaso ku maidani abin kwatance ga yaranku da jikokai, ina cikin nadamar rayuwar danayi diga baya, Allah ka yafemin.”

Wannan shine bidiyon da tayi inda take bayyana abinda ke damunta da kuma yadda rayuwar ta na koma.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button