Hausa Musics
MUSIC : Sabuwa Wakar Rarara – Waya Ce Acire
Wannan wata sabuwa waka ce ta dauda kahutu rarara mai suna “waya ce acire”.
Ma’ana wayace acire sanusi II wanda anka cire daga kujerarsa ta sarkin kano.
Wanda zakuji yace fadin sunanyen makaraban Gwamnatin ganduje.
Ku saukar wakar domin ji da kunnuwanku.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





