Hausa Musics
MUSIC : M Hassan – Maryam Nake So
Advertisment
Albishirunku yan uwana ma’abota ziyarar wannan shafi mai albarka a yau na sake zo muku da wakar karamin mawakin nan ,amma dai kuma yaron akwai fasaha da azanci na waka wanda ga wata sabuwa wakar sa mai suna “Maryam nake so” wannan waka dai wakar soyayya ce.
Download Music Now
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com