Hausa Musics

[MUSIC] Auta Mg Boy – Ina sonki

MUSIC : Auta Mg Boy - Ina sonki
Auta Mg Boy

Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Ina sonki’.
Wakar ina sonki wace wanda Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoyiyarsa wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.
Auta Mg Boy ya yi kokarin sosai wajen rera wakar ne wanda akwai yiyuwar itace kambun da zata rufe aji a wannan shekara ta 2021 amma dai idan ma yayi da wuya tayi dadin wannan.
sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

 

DOWNLOAD MP3







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button