Hausa Musics

ALBUM: Dan Musa – Turare Complete Album Mp3

Advertisment

[EP] Dan Musa - New Album 'Turare'Dan Musa Prince. Ya Saki Album Dinsa Na Farko Tun Bayan Lokaci Mai Tsayi, Kuma Wannan Ita Ce Album Dan Musa Prince Din Ya Saki A Wannan Shekarar Da Muke Ciki Na 2022. Mawakin Ya Saki Album Dinsa Turare Ep

Mawakin Yayi Kokari Sosai Wajen Rairawa Tare Da Sakin Wannan Album Din Nashi, Anan Muma Munyi Kokarin Kawo Muku Album Din Nashi Mai Suna TURARE (7 Tracks) Da zaku iya saukarwa a wayoyinku ko saurare kai tsaye.[EP] Dan Musa - New Album 'Turare'
Tracklist:
1. Rayuwa ____ DOWNLOAD
2. kamar da wasa ___ DOWNLOAD
3. Inbanganki ba ___ DOWNLOAD
4. Tefe Allah ____ DOWNLOAD
5. Turare _____ DOWNLOAD
6.Yama Yama ____ DOWNLOAD
7. Foller. ____ DOWNLOAD
Wadannan Sune Wakokin Da Suke Cikin Wannan Album Din Mai Suna TURARE Wanda Zaku Iya sauraren Wakokin Cikin Shafin Namu Daga Audiomack Din Mawakin.
Tuni Dai Album Din Su Bayyana A Kasuwa,  Inda Kuma Zaku Iya Samun Naku Wakokin A Kasuwa,.
Saurare Su Anan.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button