Kannywood

Kalli Zafaffan Hotunan Amarya Sadiya Haruna da Alameen GFresh

Hoton G Fresh Al’Amin Kano State Material da Sayyada Sadiya Haruna ya ɗauki hankali a kafafen Sada Zumunta, yadda yai hoton yana rike da ita dukda bai Aure ta ba.

 

Tun kwanaki ne dai suka ce za suyi Aure amma daga baya aka gano babu zancen, sai dai a wannan karon an ga ɓullar hoton nasu mai nuna kamar suna shirin Aure ne, dukda cewa har yanzu babu tabbacin Auren hasali ma an gano shiririta ce.

 

Yayin da wasu ke ganin hakan bai dace ba, wasu kuma gani suke wannan ba abin mamaki bane domin a yadda suke za suyi abinda yafi haka, a hoton da aka wallafa a Instagram da ya sami ra’ayoyin mutane daban daban

Meye ra’ayin ku?

Ga hotunan nan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button