Politics Musics

MUSIC : Dauda Kahutu Rarara – Bazoum Maza Jiran Maza

Advertisment

Fitaccen mawakin Dauda kahutu Rarara ya rerawa shugaban kasar Nijar Muhammadu Bazoum.

Rarara ya rerawa bazoum waka mai takan  Bazoum maza jiran Maza.

MUSIC : Dauda Kahutu Rarara - Bazoum Maza Jiran Maza

Bazoum shugaba ne da yake kishin kasarsa nijar har da nahiyar Afirka baki daya.

Bazoum namiji ne wanda yake kokari sosai a mulkinsa wanda kuma tabbas Nijar sunyi sam barka.

Zaku iya amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wannan waka.

 

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button