Hausa Musics

MUSIC : Nura M Inuwa – Isah Da sameerah

Advertisment

Albishirin ku ma’abota sauraren wakoki a yau munzo muku da tsohuwar wakar nura m inuwa mai suna ” “

Wakar Isah da Sameerah waka ce da tayi fice sosai a cikin wakokin nura m inuwa wanda tayi tasiri sosai a lokacin da ya fitar da wakar.

Wannan wakar aure ce wanda daman Nura M Inuwa yayi ƙaurin suna a wajen rera wakokin soyayya da aure.

Sai kuyi amfani da alamar Download mp3 domin saukar waka.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button