Kannywood

Jaruman Kannywood Dasunka Fara Tsufa Ba Tare Da Aure Ba

Advertisment

Jaruman Kannywood Dasunka Fara Tsufa Ba Tare Da Aure BaJaruman KannyWood Mata Dasu Fara Tsufa Ba Tare Dasu Taba Aure Ba. Yau Munzo Muku Da Jerin Jaruman KannyWood Mata Guda 13 Wanda Su Fara Tsufa Ba Tare Da Sun Taba Aure Ba.
Da Yawa Dai Daga Cikin Jaruman KannyWood Wasu Sun Taba Aure Daga Baya Kuma Suzo Su Shigo HarKar Fina Finai.

Wadannan Su A Cikinsu Basu Taba Yin Aure Ba Har I Zuwa Yanzun.

Wanda sanin kowane mai kallon fina finan shirin kannywood akwai wadanda sunka fito tun da sauran kurciyarsu amma haryanzu basu yi aure ba.

Akwai kuma waɗanda suke fitowa a matsayin uwaye a masana’antar kannywood din.
Gasu Anan Kamar Haka.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button