Hausa Musics
MUSIC : Alan Waka – Ta’aziyya Sarkin Dutse
Advertisment
Fitaccen mawakin nan Aminu Abubakar ladan alan waka wanda yayi fice sosai wajen waƙoƙin Ta’aziyya, Sarauta da kuma na siyasa.
Mai martaba sarkin dutse mutum ne mai jama’a wanda ya samu duban mutane da sunkaje sallah jana’izarsa.
Mutanen arewacin Nigeriya da ma na nahiyar Afrika sunyi juyayi da bakin cikin rashin wannan bawan Allah.
Wannan wakar yabo bayan fakuwa lamido fombina sarkin dutse da alan waka yayi.
A madadin CEO hausaloaded.com da maziyarta wannan shafi muna mika taaziyyar zuwa ga iyalensa da duk al’umma baki daya.