Hausa Musics
[MUSIC] Hussaini Danko – Dake Na kasance
Advertisment
Hussaini Danko – Dake Na kasance download mp3
Albishirun ku ma’abota sauraren wakokin Hussaini Danko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna “Dake Na kasance
Hussaini Danko mawaki ne da yake taka rawar gani a mawakan nanaye wanda shima ya dade yana taka leda.
Wakar Da Ke Na kasance yayi kokari sosai wajen rera wannan waka inda ta samu aiki sosai wanda daman kusan mawakin yana da jajarcewa.