Hausa Musics
MUSIC : Adam A zango ~ Na Baki Soyayya Ft Sals Fateetee
Wannan wata sabuwa waka ce da adam a zango da sals fateetee su kayi wanda zakuji kalaman soyayya a cikinta.
Wanda daman dai kunsan adam a zango ko wace irin waka ana tabawa shine ya sake zo muku da sabuwa wakarsu.