Hausa Musics
MUSIC : Aliyu Nata – Mafarki
Advertisment


Ina Ma’abota sauraren wakokin Mawaki Aliyu Nata mai wakar Aure martaba a yau ya sake zu muku da sabuwa wakarsa mai suna Mafarki.
Wakar mafarki ta Aliyu nata waka ce da yayi akan aure wanda kuma itama tayi dadi sosai kuma duk wani saurayi ko budurwa suna matukar son sauraren wakar.
Mafarki wace da yayi akan aure sunnah annabawa wanda duk mace da namiji yana da bukatar aure.
Ga alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.