Hausa Musics
[MUSIC] Abdul D One – Sallu Alan Nabi
Advertisment
Abdul D One ya fitar da sabuwa wakarsa mai taken ‘Sallu Alan Nabi’.
Abdul D one ya saba da yin wakokin kasida na yabon fiyayyen halitta Annabi Muhammad s.a.w wanda yayi wata mai suna ya Rasulallah.
To yau shine yazo da wannan sabuwa waken kasida mai suna ‘Sallu alan Nabi’.