Hausa Musics

MUSIC : Abdul D One – Zuciya Takarbeki [Official Audio]

Sabuwa waka Abdul D one mai suna “Zuciya takarbeki” wanda ya fitar a yau a channel dinsa na youtube mai suna Abdul d one.
 Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-

==> Zuciya ta karbeki.

==> Tunda dadewa ta zabeki.

==> Masoya! Masoya!! Masoya!!!.

==> Ba’a fushi da masoya ko yayi laifi anyi mishi talla.

==> Karki damu lokacin kine bazani  chanza ki ba.

Bari na bari a haka wata a bakin mai ita tafi dadi.

Download Music Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.comMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button