Labarai
Gwamna Aminu Waziri Ya Bada Sunan Hon Manir Dan ‘Iya A Matsayin Sabon Deputy Governor
Advertisment


Don haka kakakin majalisar Alh Salihu Mai Daji ya bada umurni a aikawa Alh Manir Daniya da wasikar gayyata domin bayyana a zauren majalisar gobe alhamis idan Allah ya kaimu domin tantancewa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



