Uncategorized

DUK MATSAYINKA DA GIRMAN MUKAMINKA KA AJIYE SHI A GEFE!!! DR MUHAMMAD SANI UMAR R/LEMO

Duk matsayinka da Girman mukaminka ka ajiye shi a Gefe!


 FITOWA TA UKKU (3)

Duk matsayinka da girman mukaminka ka ajiye shi a gefe ,a yayin da kake gaban malaminka don ya koyar da kai.Ga abin da gudana lokacin da Annabi Musa kaleemullah ya je wajen khadir (A.S)


Annabi musa :Assalamu Alaikum

khadir :wa’alaikuk salam wa ne ne kai ?

Annabi musa: Musa (ba tare da ambaton matsayinsa na annabta ba)

khadir (A.S): musa na Banu isra’ila?

Annabi musa: Na’am ….shin in biyo ka ka koyar da ni daga  abin da aka sanar da kai na shiriya?

Allahu Akbar dan uwa kaji mutanen kirki wanda basu damu da girman su ko matsayin mukamin ba
Allah yasa mudace

Dan Allah ka turawa yan uwa musulmi a facebook ko whatsapp

posted  Abubakar Rabi’u

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button