Labarai
-
Inda Ranka : Amarya ya gutsurewa angonta al’ura a jihar Kaduna
Rahotanni Daga Jihar Kaduna na bayyana cewar wata sabuwar Amarya mai suna Habiba ta gutsurewa Angon ta mai suna Salisu…
Read More » -
Ƴan bindiga sun sace lakcarorin jami’ar FUDMA jihar Katsina
Wasu bayanai da DCL Hausa ta samu daga jami’ar gwamnatin tarayya da ke Dutsinma jihar Katsina, na cewa ‘yan bindiga…
Read More » -
Hisbah ta cafke Lawancy ɗan TikTok mai rawar baɗala
A ci gaba da sumamen tsaftace kafafen sada zumunta da Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta soma ta cafke matashin…
Read More » -
Ƙungiyar Ƙwadago ta NLC ta katse babban layin wutar lantarki na Nijeriya
“An katse babban layin wutar lantarkin ne da misalin ƙarfe 2.19 na safe, ranar 3 ga watan Yunin 2024,” in…
Read More » -
Kwaɗayi ya cinye matasa ba su da tasiri a siyasar Najeriya
Wani tsohon minista a gwamnatin Cif Olusegun Obasanjo ta 1999, ya soki matasan Najeriya saboda gazawarsu wajen tashi su ƙwatarwa…
Read More » -
Kaddara ko Ganganci : Matashin da ya hallaka budurwa a otel din Ifoma a Sokoto ta mutu
An cafke matashin da ake zargi da kashe budurwa a otal din ifoma da ke jihar Sokoto inda yayi…
Read More » -
Dalilin da yasa hukumar hisbah na cafke G-fresh Al’ameen – Hukumar Hisbah
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke mawakin nan kuma Jarumin TikTok Al’amin G-Fresh. Bayanan da Freedom Radio ta samu…
Read More » -
Tarihi : Labarin Ƴa sarkin kano da ta bambamta da Sauran yan uwanta Zainab Ado Bayero
Mutane da dama sun yi mamakin ganin guntun bidiyon da na wallafa a shafi na a daren jiya na tsakuren…
Read More » -
Yaa Allah ka bani Ƴa kamar Murja kunya – Al’ameen G-fresh
Fitaccen mai amfani da kafar sada zumunta Al’ameen G-fresh ya cikin wani gajeren bidiyo yana rokon Allah ya bashi ƴa…
Read More » -
‘Yan bindiga sun aika fasinjoji da manoma fiye da mutane 17 barzahu a jihar Katsina
Akalla mutane 17 ne aka ce an kashe a wasu hare-haren ‘yan bindiga a kauyukan karamar hukumar Kankara ta Jihar…
Read More »









