Labarai
-
Kwadayi ko Talauci : Wani Magidanci ya cefanar da Ƴarsa akan kuɗi naira Miliyan 1.5M a jihar Bauchi
Mutumin ya yi ƙaryar zai kai yarinyar wajen ‘yar uwarsa da ke zaune a garin Bauchi. Rundunar ’Yan Sandan Jihar…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya Ta Roki Yan Kwadago NLC Da Su Jingine Aniyarsu Ta Tafiya Yajin Aikin Gama Gari A Ranar Litinin
Yan kwadagon sun fusata ne akan tayin da gwamnati tarayya tayi musu na naira dubu 60 a matsayin mafi kankantar…
Read More » -
Kantomomi, Malamai, da masu riƙe da masarautun gargajiya na Kano ta tsakiya sun yi mubaya’a ga Sarkin Kano Sanusi II
Shugabannin riƙo na ƙanananan hukumomi 15 na Kano ta tsakiya, malamai da dukkanin masu riƙe da masarautun gargajiyar yankin, sun…
Read More » -
Karshen tika tik : Hafsat waziri ‘Babiana’ ta fallasa yadda mijinta ya sake ta
Jarumar Tik-Tok Hafsat Waziri, wadda aka fi sani da Babiana ta bayyana cewa mijinta ya sake ta saki uku dan…
Read More » -
Imanin Musulmi Ba zai cika Ba Sai Ya Karɓi Kowacce Ƙaddara — Sarkin kano Sanusi II
Sarki Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa kowane musulmi imaninsa yana cika ne idan ya rungumi kowace irin ƙaddara da…
Read More » -
Buhun masara ya haura naira 85,000 a wasu kasuwannin arewacin Nijeriya
A Rahoton nin da gidan rediyo Dclhausa na ruwaito cewa a wannan makon an samu hauhawar farashin kayan abinda yayi…
Read More » -
Shigar malamai siyasa zai ruguza dimokraɗiyyar Najeriya – Buba Galadima
Wani babban ɗan adawa a Najeriya, ya ce shigar malamai ko shugabannin addinai cikin harkar siyasa dumu-dumu, abu ne mai…
Read More » -
Siyasar ubangida ce babbar illar mulkin farar hula a Najeriya – Bafarawa
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa ya bayyana siyasar ubangida da babbar illar mulkin dimokraɗiyya a tsawon shekaru 25…
Read More » -



A Najeriya ban taba ganin gwamnati wadda ta kawo masifa irin ta Buhari ba- Bafarawa
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa ya bayyana siyasar ubangida da babbar illar mulkin dimokraɗiyya a tsawon shekaru 25…
Read More » -


Sauƙi sai Allah : Kayan Miya sunyi tashin Gwauron zabi
Wani mai sayar da kayan miya a jihar Kano ya ce yanzu haka kayan miya ya yi tashin gwauron Zabi,…
Read More »






