Labarai
Dalilin da yasa hukumar hisbah na cafke G-fresh Al’ameen – Hukumar Hisbah


Advertisment
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta cafke mawakin nan kuma Jarumin TikTok Al’amin G-Fresh.
Bayanan da Freedom Radio ta samu sun nuna cewa Hisbah ta kama G-Fresh saboda zargin yiwa Alkur’ani Mai Girma Izgili da kuma yin kalaman batsa.
Mataimakin kwamandan hisbah ya shedawa freedom radio kano irin abubuwan da sunka samu tare da madogara akan irin abubuwan da sunka saɓawa addini, sunka saɓawa al’ada sunka daɗawa al’umma.
Wanda shiyasa wata biyu baya mun fada cewa mun fitar da form akan duk wanda ya daina abu yazo ya gama.
Ga karin bayyani ku saurara daga bakin mataimakin kwamandan hisbah.