Labarai
-
Tsada Rayuwa: Farashin Buhun Wake ya kai Naira 183,000 a wasu kasuwannin arewancin Nijeriya
Farashin Buhun Wake ya kai Naira 183,000 a wasu kasuwannin jihar Katsina Kasuwar garin Dutsi , ga yadda farashin sa…
Read More » -
Shin Kirifto “crypto” Halal ne ?- Sheikh Ibrahim Khalil
Shehin malami sheikh Ibrahim khalil a majalisin sa na karatu anyi masa tambaya cewa shin kirifto halal ne ? Malam…
Read More » -
Mugu bai da kama : Ƙaramar yarinya tana kaima ƴan bindiga makamai, ana lalata da ita
Jami’an tsaro sun kama wata karamar yarinya wadda alamun ta na wawaye bata da wayo amma kuma hausawa kance mugu…
Read More » -
Kissar yadda idon wani Makaho ya bude a Madina
Wannan wata kissar ce ta wani makaho bayan Allah da ya samu ziyarar kabarin fiyayyen halitta Annabi Muhammad (s.a.w) a…
Read More » -
Mutane 30 Sun mutu A Harin ’Yan Bindiga A Katsina
Akalla mutane 30 aka kashe wasu da dama na karbar magani a Asibitin Koyarwa na Tarayya da ke Katsina, sakamakon…
Read More » -
Sautin Murya : Bello Turji ya musanta kama Baleri da sojojin Nijar suka ce sun yi
Dan bindiga Baleri ya sake bayyana ‘yan kwanaki bayan da sojojin Nijar suka yi ikirarin kama shi A cikin wani…
Read More » -
Talauci ko Rashin Imani: Uba Ya Sayar Da ’Ya’yansa Biyar 5 A Sakkwato
An gano kananan yara 21 da aka sato daga Jihar Sakkwato aka kai su Abuja Yan sanda sun kama wani…
Read More » -
Ina mamakin yadda ake cece-kuce da rubuce rubuce akan ƙarin aure na – Sheikh Alkali Zaria aria
Shehin Malamin nan Alkali Abubakar Salihu Zaria ya ce yawan yabon da ya ke yiwa uwargidansa Jamila ba zai hana…
Read More » -
An samu sabuwar fasahar da za ta rika leko wa matasa abin da za su zama idan sun girma
Masana a jami’ar kimiyya da fasaha ta Massachusetts (Massachusetts Institute of Technology ) da ke Amurka, sun ƙirƙiro wata fasaha…
Read More » -
Ka da Ka yi Tunanin Aure sai Ka Ajiye N50m,’ ‘Yar Tiktok ta ba Maza Shawara
Wata shahararriyar ‘yar tiktok, Sarah Idaji Ojone ta shawarci maza su daina dauko batun aure idan sun san asusunsu bai…
Read More »









