Labarai
-
Na Yi Murna ’Yan Najeriya Sun Koma Gona — Buhari
Tsohon shugaban ya ce noma abinci a cikin gida zai rage hauhawar farashin kayan abinci. Tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari…
Read More » -
Tsadar rayuwa matsala ce ta duniya ba Najeriya kaɗai ba – Wamakko Sokoto
Tsadar rayuwa matsala ce ta duniya ba Najeriya kaɗai ba – Wamako Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma Sanata a Najeriya,…
Read More » -
Ba zan damu ba idan wani gwamnan ya zo ya cire ni — Sarkin Kano Sanusi ll
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya ce bai damu da yiwuwar wani gwamna ya zo ya cire shi…
Read More » -
Rarara Ya Tallafawa Mutane Dubu Uku Da Kyautar Kayan Abinchi
Rarara Ya Tallafawa Mutane Dubu Uku Da Kyautar Kayan Abinchi Da Naira Miliyan Goma Sha Biyar 15,000,000 Domin Suyi Chefanen…
Read More » -
Farashin buhun barkono yayi tashin Gwauron zabi yakai naira ₦150,000
Buhun Barkono ya kai Naira 150,000 a wasu kasuwannin jihar Katsina Kasuwar garin Ingawa,ga yadda farashin sa yake kamar haka;…
Read More » -
Hisbah ta rufe Otel na New Palace dake Katsina
Hukumar Hisbah ta Jihar KatsinaTa Rufe Otel Din New Palace a Garin Katsina Hukumar Hisbah ta jihar Katsina ta bada…
Read More » -
Tabarikallah Kyawawan hotunan amaryar sheikh Alkali Zaria
Ash sheikh salihu alkali zaria da ya ankayi ta cece kuce a kafafofin sada zumunta akan zai yiwa uwar gida…
Read More » -
Rarara Ya Tallafawa Manoman Katsina Da Naira Miliyan Ashirin ( 20,000,000 ) Domin Suyi Chefanen Babbar Sallah
Rarara Ya Tallafawa Manoman Katsina Da Naira Miliyan Ashirin ( 20,000,000 ) Domin Suyi Chefanen Babbar Sallah Yau Cikin Yaddar…
Read More » -
Ba faɗuwa na yi ba, na rusuna ne don girmama dimokuraɗiyya – Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya mayar da martani kan faduwar da ya yi lokacin bikin ranar dimokuraɗiyya ta 12 ga…
Read More » -
Ragon layya ya fi ragon rada wa jarirri suna falala a Musulunci – Sheikh Kabiru Haruna Gombe
Jaridar Dclhausa hausa ta tattauna da babban shehin malami ash sheikh kabiru haruna Gombe akan falalar layya inda yake fadin…
Read More »









