Labarai

Kissar yadda idon wani Makaho ya bude a Madina



Wannan wata kissar ce ta wani makaho bayan Allah da ya samu ziyarar kabarin fiyayyen halitta Annabi Muhammad (s.a.w) a babban birnin Madina.

Makaho yaje a matsayin wanda baya gani shine kalma makaho amma Allah ya bashi ikon gani, tabbas wannan kissar abu ce mai matukar muhimmanci da duk musulmi ya saurara domin dauka darussa a cikin.

Ash sheikh mansur isah Yalwa ne bada wannan labari.

Ga bidiyon nan ku saurara.









Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button