Labarai

Tsada Rayuwa: Farashin Buhun Wake ya kai Naira 183,000 a wasu kasuwannin arewancin Nijeriya

Farashin Buhun Wake ya kai Naira 183,000 a wasu kasuwannin jihar Katsina

Kasuwar garin Dutsi , ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 84,000 ja – 85,000
2- Buhun Gero – 78,000 maiwa – 78,000
3- Buhun Aya kanana – 110,000
4- Buhun Lalle – 35,000
5- Buhun Waken suya – 82,000
6- Buhun Wake kanana – 120,000 ja – 130,000 manya – 140,000
7- Buhun Barkono – 130,000

Kasuwar garin Dandume, ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara Fara – 82,000 ja – 85,000
2- Buhun Dawa – 75,000
3- Buhun Gero – 77,000
61,000 Dauro – 80,000
4- Buhun Shinkafa tsaba – 145,000 samfarera – 61,000 ta tuwo – 147,000
4- Buhun Gyadar kulli ja – 125,000 ja – 170,000
5- Buhun Alkama – 87,000
6- Buhun Wake – 170,000 ja – 183,000
7- Buhun Suya – 77,000
8- Buhun Barkono – 90,000
9- Buhun Aya – 70,000
10- Buhun Tarugu – 110,000 solo – 50,000
11- Buhun Albasa – 40,000
12- Buhun Dabino – 180,000
13- Buhun Barkono – 140,000 _ 180,000
14 Buhun Tattasai 80,000 kauda -120,000

Kasuwar garin ‘yantumakia karamar hukumar Danmusa, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara – 82,000
2- Buhun Dawa – 70,000
3- Buhun Gero – 80,000 Dauro – 78,000
4- Buhun Shinkafa – 128,000 shenahera – 50,000
5- Buhun Gyada – 110,008 Mai bawo – 40,000
6- Buhun Wake – 155,000
7- Buhun Waken Suya – 80,000
8- Buhun Kalwa – 60,000
9- Buhun Alkama – 86,000
10- Buhun Albasa – 35,000
11- Buhun Ridi – 120,000

Kasuwar Mai’adua, ga yadda farashin sa yake Kamar haka;

1- Buhun Masara – 87,000
2- Buhun Dawa kaura – 82,000
3- Buhun Gero – 80,000
4- Buhun Shinkafa – 138,000
5- Buhun wake – 180,000
6- Buhun waken suya – 83,000
7- Buhun Alabo – 80,000
8- Buhun Alkama – 100,005
9- Buhun Dankali – 38,000
10- Buhun Tattasai solo – 80,000
11- Buhun Barkono – 115,000
12- Buhun Ayar giwa – 65,000 kanana – 53,000
13- Buhun Albasa – 45,000 _ 50,000

Kasuwar garin Dayi a karamar hukumar Malumfashi,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 76,000
2- Buhun Dawa – 79,000
3- Buhun shinkafa shenahera – 55,000
4- Buhun Gyada – 140,000 Mai bawo – 35,000
5- Buhun wake – 155,000
6- Buhun Waken suya – 80,000
7- Buhun Dankali – 35,000
8- Buhun Kalwa – 60,000
9- Buhun Taki – 44,000
10- Borkono – 110,000

Kasuwar garin Danja,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun masara fara – 82,000 ja – 82,000
2- Buhun Dawa – 75,000
3- Buhun Gero – 75,000
4- Buhun Dauro – 82,000
5- Buhun Gyada tsaba – 165,000 mai bawo – 35,000
6- Buhun Shinkafa tsaba – 140,000 shanshera – 55,000
7- Buhun Wake – 169,000
8- Buhun waken suya – 81,000
9- Buhun Ridi – 140,000
10- Buhun Alkama – 87,000
11- Buhun Alabo Dan Batsari – 110,000
12- Buhun Aya manya – 93,000 karama – 63,000
13- Buhun Dabino – 135,000
14- Buhun Barkono – 115,000
15- Buhun Taki kamfa – 64,000 yuriya – 36,000 Mai gilas – 42,000

Kasuwar garin Rimaye a karamar hukumar Kankiya,ga yadda farashin sa yake kamar haka;

1- Buhun Masara – 78,000
2- Buhun Gero – 76,000
3- Buhun Dawa – 72,000
4- Buhun Dauro – 74,000
5- Buhun Shinkafa – 132,000 Shanshera – 48,000
6- Buhun Gyada Mai bawo – 36,000 tsaba – 135,000
7- Buhun wake – 120,000
8- Buhun waken suya – 78,000
9- Buhun Dabino – 150,000
10- Buhun Tarugu – 25,000
11- Buhun Barkono – 50,000
12- Buhun Kalwa – 50,000
13- Buhun Ridi – 200,000
14- Buhun Kubewa busassa – 62,000

Daga Aysha Abubakar Danmusa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button