Labarai

Tabarikallah Kyawawan hotunan amaryar sheikh Alkali Zaria

Ash sheikh salihu alkali zaria da ya ankayi ta cece kuce a kafafofin sada zumunta akan zai yiwa uwar gida Jamila kishiya.

Majiyarmu ta hausaloaded tasamu hotuna a cikin bidiyo na amarya Sheikh salihu alkali zaria, sheikh nan malam ya zamo na summaya da jamila.

Muna fatan Allah ya kawo zama lafiya da zuri’a dayyiba akan wannan aure amin.

Ga hotunan nan kasa.

Tabarikallah Kyawawan hotunan amaryar sheikh Alkali Zaria

Tabarikallah Kyawawan hotunan amaryar sheikh Alkali Zaria

Tabarikallah Kyawawan hotunan amaryar sheikh Alkali Zaria

Tabarikallah Kyawawan hotunan amaryar sheikh Alkali Zaria

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button