Labarai
-
Mai kula da Dakin ka’aba Dr. Saleh bin Zain Al-Abidin Al-Shaibi ya rasu
Babban jagora mai kula da dakin Allah Ka’abah ya rasu, Dr. Saleh bin Zain Al-Abidin Al-Shaibi Ya rasu yana da…
Read More » -
Gwamnatin Tinubu ta cancanci yabo kan hidimar da suka yi wa alhazan bana – Sheikh Kabir Gombe
As Sheikh kabiru haruna Gombe a zantawarsa da gidan Dclhausa wanda yace tabbas gwamnatin tinubu da gwamnonin jahohi sun cacanta…
Read More » -
Shugaba Tinubu ya kawo Ali Nuhu Gwamnatin sa ne domin Bunkasa tattalin arzikin Kasa ta Hanyar Al’adu ~Minista bagudu
Ministan Kasafin Kudi da Tsare Tattalin Arziki Sen Abubakar Atiku Bagudu ya nemi tallafi daga kungiyoyin kasa da kasa da…
Read More » -
Gaskiyar magana akan mutumin da ake zargin mala’ika ne a gaban ka’aba
Wannan shine mutumin da yake yawo a kafaffen sada zumunta musamman a tiktok inda wasu ke cewa wannan ba mutumi…
Read More » -
Asirin dake kashe maza har lahira idan sukayi jima’i da matan da ba nasu ba
A yau majiyarmu ta Periom ta samu wani Labari ko muce al’ada da yankin yarbawa ke yi wanda idan ka…
Read More » -
Buhun masara ya cike N100,000 a wasu kasuwannin Nijeriya
Masara tayi tashin gwouron zabi a kasuwar Mile 12 International Market Lagos, a makon nan ana sayar da buhu mai…
Read More » -
Kotu Ta Rushe Dokar Da Ta Tsige Aminu Ado Bayero A Matsayin Sarkin Kano
Wata babbar kotun tarayya da ke Jihar Kano, ta yi watsi da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na soke…
Read More » -
Barayin kaduna su godewa Allah ba Nine Gwamna ba, bazan tausayawa azzalumi ba – Shehu sani
A wani rahoto da munka samu a cikin wata fira da wani dan gwagwarmaya ya fitar cmrd abiyos Roni ya…
Read More » -
Kotun taraiya da ta masana’antu ba su da hurumi akan rikicin masarautar Kano — femi Falana
Shahararren lauyan kare hakkin ɗan’adam ɗin nan mai muƙamin SAN, Femi Falana ya bayyana cewa babbar kotun tarayya da kotun…
Read More » -
Masha Allah: Gwarzon shekara a yau ma yana taya al’ummar barka da sallah
Muhammad awwal suleiman wanda Allah ya azurta da mata hudu 4 sa ya’ya masu yawan gaskiya da yake nunawa duniya…
Read More »









