Rarara Ya Tallafawa Manoman Katsina Da Naira Miliyan Ashirin ( 20,000,000 ) Domin Suyi Chefanen Babbar Sallah


Rarara Ya Tallafawa Manoman Katsina Da Naira Miliyan Ashirin ( 20,000,000 ) Domin Suyi Chefanen Babbar Sallah
Yau Cikin Yaddar Allah, Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Tallafawa Manoma Guda Dubu Biyu ( 2,000 ) Da Kudin Chefanen Sallah Dake Fadin Jahar Katsina. Anyi Taron Bada Tallafin Ne a Garin Kahutu Karamar Hukumar Danja Dake Jahar Katsina.
Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Ware Naira Miliyan Ashirin ( 20,000,000 ) Ya Bawa Kowannen Su Dubu Goma – Goma ( 10,000 ) Su Dubu Biyu
Manoman Sunyiwa Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Godiya Tare Da Addu’ar Allah Ya Jikan Mahaifinsa.
Rabi’u Garba Gaya mataimaki na musamman a kafafen sada zumunta ne ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.
Ga hotunan nan.










![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)





