Labarai
Rarara Ya Tallafawa Mutane Dubu Uku Da Kyautar Kayan Abinchi


Advertisment
Rarara Ya Tallafawa Mutane Dubu Uku Da Kyautar Kayan Abinchi Da Naira Miliyan Goma Sha Biyar 15,000,000 Domin Suyi Chefanen Babbar Sallah.
Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Kara Tallafawa Mutane Dubu Uku ( 3,000 ) Da Kyautar Kayan Abinchi Sannan Ya Ware Naira Miliyan Goma Sha Biyar 15,000,000 Ya Bawa Kowannen Su Naira Dubu Biyar – Biyar Domin Suyi Chefanen Sallah.
Anyi Taron Bada Tallafin Ne Yau Juma’ah a Garin Kahutu Dake Karamar Hukumar Danja a Jahar Katsina.
Al-Umma Suna Ta Godiya Da Addu’ar Allah Ya Rabaka Da Hajiya Lafiya.
Majiyarmu ta samu wannan rahoto daga Rabi’u Garba Gaya mataimakin na musamman din Rarara akan kafufin sada zumunta.