Labarai
Masha Allah: Gwarzon shekara a yau ma yana taya al’ummar barka da sallah


Advertisment
Muhammad awwal suleiman wanda Allah ya azurta da mata hudu 4 sa ya’ya masu yawan gaskiya da yake nunawa duniya irin Ni’imar da Allah yayi masa.
Malam Muhammad auwal suleman mutum ne da a koda yaushe ya fitar da hotunan iyalinsa yake nunawa cewa haihuwa bata kawo talauci ni’ima ce daga Ubangiji.
Ga hotunan nan kasa.