Labarai
-
Bikin biloniyya :An hadarin daloli a bikin Davido da chioma
Anyi hadarin daloli a wajen bikin shahararren mawakin Davido da chioma a ranar talaka 25 ga watan yuni wannan shekarar…
Read More » -
Davido da chioma sun canza kaya na hudu a shagalin bikin aurensu (bidiyo)
Ma’auratan sun canza zuwa tufafi na huɗu na ranar yayin da suke bikin tare da abokansu Bikin ya samu halarta…
Read More » -
Davido ya gwangwajewa Chioma kyautar ɗanƙarerriyar mota a ranar auren su
Fitaccen mawaki a najeriya da ke kudancin Najeriya ya gwamgwajewa matarsa Chioma Adeleke kyautar mota a matsayin kyautar aure. A…
Read More » -
Davido Ga iyayen Chioma: Zan riƙe ƴar ku da kyau
Tauraron mawaki, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya tabbatar wa iyayen matarsa cewa zai riƙe ta da…
Read More » -
Ƴan bindiga sun kai harin bazata a jihar Sakkwato, sun kashe sun dauki mutane sama da 30
A jiya litanin da misalin karfe 9:30pm na dare yan bindiga sun kai hari a kauyen garin gwaddodi da ke…
Read More » -
Ma’aurata zallah: Dubarun hana kawo maniyyi lokacin saduwa – Masana
A yau mun ci karo da wani ilimi da wani yake bajewa a wanda yake baiwa maza da matan aure…
Read More » -
Gwamnatin Sakkwato na shirin tsige sarkin Musulmi – MURIC
Wani labari da munka tashi da shi a sayin safiyar nan ta majiyar Jaridar Daily Tust ta rawaito wata kungiyar…
Read More » -
Mugu bai da kama : An cafke wata mata da alburusai za ta kai wa yan ‘yan bindiga a katsina
An kama wata mata a motar KTSTA da alburusai za ta kai ma ‘yan bindiga a jihar Katsina Jami’an tsaro…
Read More » -
Inda Ranka: matashin da ya maka mahaifinsa a kotu saboda sun haifeshi bada izinin sa ba
Wannan shine matashin da ya maka mahaifinsa a kotu ba tare da izinin sa ba, wanda ya nemi a kotu…
Read More » -
Gwamnan Sokoto ya Kai kudrin Gyaran doka ga Majalisar jihar domin Ragewa Sarkin Musulmi Karfi da Iko
Gwamna Ahmed na Sokoto ya samu amincewar majalisar zartaswar jihar domin mika wani kudiri ga majalisar dokokin jihar da ke…
Read More »









