Labarai
Gwamnatin Tinubu ta cancanci yabo kan hidimar da suka yi wa alhazan bana – Sheikh Kabir Gombe
Advertisment
As Sheikh kabiru haruna Gombe a zantawarsa da gidan Dclhausa wanda yace tabbas gwamnatin tinubu da gwamnonin jahohi sun cacanta a yaba musu irin hidima da sunka da alhazan bana da sun kayi aikin hajji.
A lokacin da wasu suke ganin abubuwan da gwamnoni nayi babu wani abun a yaba musu duba da irin kuɗin da sunka kashe ya kamata a taimawaka mutane wajen rage radadin wahalhalu da tsada da rayuwa da ake ciki , wannan abun kamar karawa mai karfi, karfi ne ankayi.
Ash Sheikh Kabiru Haruna Gombe ya amaswa dan jarida amsa wannan tambaya akan masu furta wannan kalamai ana ƙin yabawa gwamnati da gwamnonin jahohi da sunkayi.
Ga bidyon nan ku saurara.