Labarai

Gaskiyar magana akan mutumin da ake zargin mala’ika ne a gaban ka’aba

Wannan shine mutumin da yake yawo a kafaffen sada zumunta musamman a tiktok inda wasu ke cewa wannan ba mutumi bane mala’ika ne a gaban ka’aba a wajen aikin hajjin bana.

Wasu kuma suna cewa a’a wannan dan daudu ne, wasu kuma suna cewa sam karya ne domin kamara bata daukar mala’ika bidiyo ko hoto.

To mun samu wani labari daga aku sarkin magana abis fulani sai ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button