Labarai
-
Cewar “Ina Son Baby Wallahi ko Ba Da Aure ba”inji Maryam Ahmad Ya jawo cece-kuce
Wata budurwa a shafin twitter ta wallafa a shafinta da cewa ” Inason na samu jinjiri” Wallahi ko ba da…
Read More » -
Bidiyo : Yan sanda A Katsina sun Kama Masu Garkuwa da Mutane da Likitansu
Ƴansanda a Katsina sun kama masu garkuwa da mutane da wani Likitansu da ake zarginsa da yi wa ƴan ta’adda…
Read More » -
Bauchi za ta kwashe karuwan da suka taru a jihar zuwa jihohinsu na asali
Hukumomi a jihar Bauchi a Najeriya, na shirin mayar da daruruwan mata masu zaman kansu da ke tarewa a unguwanni…
Read More » -
Mutumin da ya kai wa Limamin Ka’aba hari ya ce shi “Mahdi ne”
Mutumin da ya kai wa Limamin Masallacin Ka’aba hari a Juma’a 21 ga watan Mayun 2021 ya ce shi “Mahadi…
Read More » -
Najeriya ta sake karya darajar naira a hukumance
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya karya darajar naira a hukumance sakamakon fara aiki da ya yi da sabon tsarin canji…
Read More » -
Ka Gaggauta Daukar Mataki Akan Abduljabbar Kabara, Sakon Sheikh Lawan Abubakar Triumph Ga Gwamna Ganduje
Fitaccen Malamin addinin musulunci a jihar Kano Sheikh Abubakar Lawan Shuaibu Triumph ya bukaci gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da…
Read More » -
Duniya Ina za ki da mu? kalli Yadda Mutane ke sayen Bindi Suke Makalawa A Jikinsu (Bidiyo Da Hotuna)
Dan adam da Allah ya karrama yana sha’awar rayuwar dabba.. Kamar yadda odditycentral.com na ruwaito. Burtaniya ne mutane ke ta…
Read More » -
An yiwa Buhari Ca kan Rashin Halartar Jana’izar Babban Hafsan Soja Janar Attahiru
Aranar Asabar da ta gabata ne aka yi jana’izar Babban Hafsan Sojin Kasa na Najeriya, Maraigayi Laftanar-Janar Ibrahim Attahiru da…
Read More » -
Ina Takaicin Masu Tambaya ko Ni Musulmi Ne ? Inji Ali Jibrin Namenj Mawakin Dama
Mawaki Ali Jibrin Namenj Wanda yayi wakoki da irin Fatana Dama Da dai sauransu. Wanda anyi fita da shi a…
Read More » -
Duk wanda zai aure ni, to dole ya kori Mamansa a gidansa: Cewar Khadija
Khadijah wata matashiya ce da ta yi kaurin suna a shafin sada zumunta na Tuwita, inda sunan shafin ta da…
Read More »









