Labarai

Ina Takaicin Masu Tambaya ko Ni Musulmi Ne ? Inji Ali Jibrin Namenj Mawakin Dama

Advertisment

Mawaki Ali Jibrin Namenj Wanda yayi wakoki da irin Fatana Dama Da dai sauransu.
Wanda anyi fita da shi a bbchausa wanda ankayi masa tambayoyi sosai wanda yace tambayarsa da ke bashi takaici itace wai shi musulmi ne ko arne?
Wanda ga bidiyo nan kasa mun kawo muku wanda zaku saurara kuji da kunnuwanku.
https://youtu.be/aGsYWOYAORE

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button