Labarai
Bauchi za ta kwashe karuwan da suka taru a jihar zuwa jihohinsu na asali
Hukumomi a jihar Bauchi a Najeriya, na shirin mayar da daruruwan mata masu zaman kansu da ke tarewa a unguwanni na musamman zuwa jihohinsu na asali, karkashin wata dokar Shari’ar musulunci da ke haramta karuwanci a jihar. Daga Bauchi ga rahoton Shehu Saulawa.
Wanda zaku saurari cikakken rahoto wanda jaridar rfi ta dauko daga jahar bauchi.