Labarai
-
Ibrahim Attahiru: Babban hafsan sojin ƙasa Na Najeriya ya Rasu
Babban hafsan sojin Najeriya Laftanar Janar Ibrahim Attahiru ya rasu sakamakon hadarin jirgin saman soji a Kaduna. Mai magana da…
Read More » -
Bidiyo : Lamarin Abaya sai innalillahi wa Inna alaihi Raju’un A kasar hausa abin ya wuce makadi darawa
A cikin wannan bidiyo zaku ga irin yadda abubuwan sunka hayaka sosai wanda gaskiya wannan abaya challenge yayi matuka. Wanda…
Read More » -
Yanzu Nan Limamin Wuff Da Ya Auri Ba’amurikiya ya Wallafa Hotunsu Suna cikin Shaukin soyayya Ya jawo cece-kuce
Suleman isah isah matashi dan kano da ya auri ba’amurikiya wanda tazo har kano ta dade a kano domin wannan…
Read More » -
Bidiyo : ‘Yan Sanda Sun Kama Shahararren Mai Luwaɗi Da Kananan Yara Cikin Watan Azumi A Katsina
Rundunar’Yan Sanda ta jihar Katsina karkashin jagorancin kwamishinan yan Sanda Alhaji Sanusi Buba ta kama wani kasurgumin mai luwadi da…
Read More » -
Yanzu – Yanzu : Sarkin Musulmi Yace Ba’a Ga Jinjirin watan Shawwal Ba
Mai martaba sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar Na UkU III ya baiwa yan jarida sakamakon ba’a ga jinjirin Wata shawwal ba.…
Read More » -


Abin sha’awa kalli Zafaffan Hotunan Ango Tare Da Amaryarsa Sanye Da Niqabi A wajen Biki
Wani matashin mai amfani da shafin Twitter, @kampo_k, ya haddasa cece-kuce a shafukan sada zumunta bayan ya wallafa hotuna don…
Read More » -


Game Da Bidiyon Matasa Masu Dukan Ƴan Mata A Bauchi Ga Yadda Ainahin Lamarin Yake
Ga yadda ainahin lamarin ya ke don kaucewa gina hukunci a baibai. Da farko ya kamata a fahimci cewar, da…
Read More » -


Cutar korona: An sake kafa dokar kullen korona a dukkan jihohin Najeriya daga yau Talata
Kwamitin shugaban Najeriya mai yaki da annobar korona ya sanar da sake kafa dokar korona da za ta shafi wasu…
Read More » -


Da duminsa: Barayi sun kai hari Aso Rock, sun yi yunkurin shiga gidan nakusa da Buhari
Labari da duminsa na nuna cewa wasu barayi sun yi yunkurin fasawa cikin gidan shugaban ma’aikatar fadar shugaban kasa, Farfesa…
Read More » -



Bidiyo: Sarkin Musulmi Ya Fasa Kwai Game Da Ganin Wata – Daga Bakinsa
Mai alfarma sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar Na UkU III yayi jawabin matsalar ganin wata a wajen kaddamar da littafi malam…
Read More »



