Labarai
Bidiyo : Yan sanda A Katsina sun Kama Masu Garkuwa da Mutane da Likitansu
Ƴansanda a Katsina sun kama masu garkuwa da mutane da wani Likitansu da ake zarginsa da yi wa ƴan ta’adda magani idan sun ji ciwo.
Wanda zakuji bayyani cikakken bayyani daga bakin wadannan mutane a cikin wannan bidiyo.