Labarai

Cewar “Ina Son Baby Wallahi ko Ba Da Aure ba”inji Maryam Ahmad Ya jawo cece-kuce

Wata budurwa a shafin twitter ta wallafa a shafinta da cewa
” Inason na samu jinjiri”
Wallahi ko ba da Aure ba”
Ya jawo cece-kuce inda wasu sun fadi albarkacin bakinsu sosai wanda zamu da kawo muku kamar haka.
@babynviju tana cewa Mtsssssssswww irin wadannan susuke bada mata wlh susa aita tsine mana.kina Yar musulmai kina irin wanna maganar keda zaki hana Wani amma kekike wannan magana Allah ya yaye miki wannan damuwa idan qannenki sunfadi irin haka kuma kice zaki musu fada ko.allah ya shirye mu gabadaya”
@Dope_dealer yana cewa ” ji yarinyar nan yaushe tafara period dan ubanta”
@Jannartmuhammad Dan Allah in zaki iya ki goge tweet dinga, bakin mutani abun tsorone, dey will never correct u in kin gauce a hanya saidai suyi kokarin kara saki hanya mara kyau….Dan Allah saboda son ki da nake dan Allah ki tuba kan abinda kinka rubuta.”

Maryma Ahmad kenan

@Emperor na tabbata da mahaifinki ko Mahaifiyarki naga wannan rubutu sai sunyi nadamar haihuwar ki da sunkayi, wannan abu yayi ƙazanta wallahi,saboda dajarar mahaifanki zan baki shawara da ki natsu ki daina irin wannan fustin marar ma’ana
@maryamkano Subhanallah ,gsky baki yiwa kanki da iyayen ki adalchi ba,wani lokachin zamu fadi magana muna ganin kmr ba laifi bace amma wallahi da za’a bude maka yawan laifin sai kayi nadama,ke yanzu wace riba gareki a ganki da yaro ba tare da kinyi aure ba? Gsky kiyi tunani akan maganarki
@borno_fulaniAkwai Hanyoyi dayawa Babu darajah acikin wannan Zancen Naki Kuma ko yanzu kikeso Zaki samu Akwai Sharp Shorters masu One Coming.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button