Labarai
-
Hotuna : An kashe tsageran IPOB da suka kashe Ahmed Gulak, Kalli gawarwakinsu kwance
Jami’an tsaro a jihar Imo sun bi sahun ‘yan Bindiga da suka kashe Ahmed Gulak wanda tsohon hadimin Tsohon Shugaban…
Read More » -
Abu Yayi Zafi ! Wallahi zan shiga duniya idan ba a yi mun aure ba _ Inji Neenah
Matashiyar nan dake da mabiya dama da dubu ashirin a shafin tuwita mai Neenah ko kuma Umme, ta tafka wata…
Read More » -
Tofah Siyasa Ta Fara Daukar Zafi!! Kalli Bayyanar Atiku A Adamawa yau
Mai girma tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya buɗe sabon titin sama a jihar Adamawa wanda gwamnatin jihar…
Read More » -
Hukumar Efcc Ta Cafke gawurtaccen madamfari mai inksnation
Jami’an hukumar EFCC sun samu nasaran cafke hatsabibin ‘dan damfara Omotade Sparks Amos wanda ya damfari talakawan Nigeria biliyoyin Naira…
Read More » -
Kalli Hotunan Yadda Anka Yi Bikin Ranar Abaya A Jami’ar Wudil,Inda Anka kori Dalibai 10 Dan Cin Zarafin Mai Abaya
Yadda aka yi bikin Ranar Abaya a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Wudil. Wasu dalibai mata da dama sun bayyana…
Read More » -
Yadda na tsira daga hatsarin jirgin ruwan da ya kifar da mutum 160 a Kebbi
Wata mata da ta tsira daga hatsarin da jirgin ruwa ya yi a cikin Kogi a jihar Kebbi da ke…
Read More » -
Ya ce min shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne
Wata Matashiya a Najeriya ta bayyana irin halin da wata kawarta ta shiga bayan wani damfarar kalamai da wani saurayi…
Read More » -
Kalli Hotunan Dan 23yrs Ya Auri Shahararriyar Yar siyasa Mai 45yrs Barr Jamila Babuba
Wani Matashi mai suna Adam modibbo mai shekaru 23 da haihuwa ya auri shahararriyar yar siyasa barr Jamila babuba a…
Read More » -
Jami’ar Wudil Ta Kori Dalibai 10 Akan yiwa Budurwa Mai Abaya ihu
Hukumar gudanarwar Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Kano (KUST) ta dakatar da dalibai 10 da aka gani a wani bidiyo…
Read More » -
Jamia’ar Wudil za ta hukunta mazan da suka yi wa ɗaliba ihun saka abaya
Mahukuntan jami’ar kimiyya da fasaha ta Wudil a Jihar Kano ta ce za ta ɗauki “mummunan mataki” kan ɗaliban da…
Read More »









