Labarai

Duniya Ina za ki da mu? kalli Yadda Mutane ke sayen Bindi Suke Makalawa A Jikinsu (Bidiyo Da Hotuna)

Advertisment

Dan adam da Allah ya karrama yana sha’awar rayuwar dabba..
Kamar yadda odditycentral.com na ruwaito. Burtaniya ne mutane ke ta cinikin bindi suna makala ma jikinsu. Ana hada bindin ne da wayar hannu sai yana motsawa kamar yadda kare yake kada bindirwa..
In ba ka mutu ba, ba ka gama ganin al’ajabi ba..
Allah mun gode maka da rayuwar hankali da tarbiyyar Musulunci.
Wannan shine bidiyon da zaku ga yadda wadannan mutane suke jawo cikin jama’a domin nunawa duniya wata sabuwar rayuwa da sunka samu.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button