Labarai
-
Kamfanin Coca Cola ya rage daraja har na dala biliyan hudu bayan Ronaldo ya kawar da kwalaben lemun a saman teburinsa yayin ganawa da manema labarai (bidiyo)
Kamfanin Coca Cola ya rage daraja har na dala biliyan hudu bayan Cristiano Ronaldo ya kawar da kwalaben lemun a…
Read More » -
Ana barazanar halaka ni – AbdulRasheed Bawa
Shugaban hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin Najeriya ta’annati wato EFCC Abdulrasheed Bawa, ya ce ana ta aika…
Read More » -
Bidiyo : Subahanallahi Allah Yakawo Mana Karshen wannan masifar…..
Dan Allah ku dubi irin wannan mutane suke rayuwa suma fah mutane ne kamar mu amma wallahi wannan ruwan wani…
Read More » -
SIYASAR KANO: Ganduje yana sane ya taka hoton marar kunya Kwankwaso –inji Kakakin Gwamnan- Aminu Abubakar
Kakakin Gwamnan jihar Kano Aminu Abubakar Ibrahim ya bayyana cewa da gangan maigidansa Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje ya taka…
Read More » -
Yanda Magidanci ya mutu a dakin Otal yana tsaka da lalata da karuwarsa
Mutuwa dai kowa sai ya yita, amma tana zuwa ta hanyoyi daban-daban. Wani magidanci da ya dauki karuwa ya kaita…
Read More » -
An gano cewa, Mutuminnan farar fata da aka kama me baiwa ‘yan Bindiga horo, Tsohon Sojan kasar Faransa ne
Mutuminnan da kwanaki labarinsa ya karade kafafe da yawa wanda aka kama a kasar Africa ta tsakiya, CAR, tsohon Sojan…
Read More » -
Hotunan Yanda aka bankawa Wasu da ake zargin masu satar mutane ne wuta a cikin motarsu suka kone Kurmus
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutanene an banka musu wuta suka kone Kurmus a cikin motarsu. wannan al’amarin…
Read More » -
Bidiyo : Biri boko! Har kullum kanmu a tukunya yake, kullum ana kashe mu muna murna
Wannan wani sabon bidiyo ne wanda young ustaz wanda yayi akan irin yadda wasu yan arewarmu basu san ciwon kansu…
Read More » -
An Kashe ‘Yan Gida Daya Saboda Suna Musulmi (Hoto)
Wani matashin ‘dan ta’adda wanda ba Musulmi ba mai suna Nathaniel Veltman ‘dan shekara 20 a Canada, yayi amfani da…
Read More » -
Tabarikallah ! Kalli hotuna da Mutane sunka yaba akan shigar Ango da amarya wajen Bikinsu
Tabarkallah masha Allah! Ba irin mutanan mu ba yanzu ba kunya yanzu da irin wannan shigar amare sukeyi waye zaiyi…
Read More »









