Labarai

Tabarikallah ! Kalli hotuna da Mutane sunka yaba akan shigar Ango da amarya wajen Bikinsu

Advertisment

Tabarkallah masha Allah!
Ba irin mutanan mu ba yanzu ba kunya yanzu da irin wannan shigar amare sukeyi waye zaiyi magana amma kawai kaga wai amarya kuma bahaushiya amma jiki a waje wai nan wayewa ne kaico wllh.
Wannan ango da Amarya tabbas abun yayi matukar burgewa sosai Allah ya bada zama lafiya da zuri’a dayyiba amen.

 

 
 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button