Labarai
-
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya yabawa Minista Pantami Da Ya kai masa Ziyara (Hotuna)
Mai girma ministan sadarwa da tattalin Arzikin Zamani, Sheikh Dakta Isa Ali Pantami ya kai ziyara ga jagoran Darikar Tijjaniyya…
Read More » -
Bidiyo : Bayyanin Daga bakin Wanda sunka Kashe Abba Abey wanda Tsohuwar Budurwarsa Na Hada baki Anka kashe shi
Jami’an tsaron Ƴan Sanda sunyi Nasarar chafke wadanda suka kashe Abba Abey, daya daga cikin hadiman tsohon Gwamnan Jihar Sokoto…
Read More » -
An yi garkuwa da malamai da ɗalibai a makarantar Nuhu Bamalli da ke Zariya
Rahotanni da ke fitowa da Zariya a jihar Kaduna na cewa wasu sun auka wa makarantar kuma sun yi garkuwa…
Read More » -
Labari Mai Dadi ! An Fara Baiwa Mutane Milliyon kudi Na Covid19 Loan
Gwamnatin Tarayya karkashin shugaban kasa Muhammadu Buhari tana cigaba da bawa ‘yan Nijeriya rancen bashin miliyoyin kudade a karkashin tsarin…
Read More » -
Da ƊUMI ƊUMINSU: Wata Kotu a ƙasar Faransa ta Yanke wa Mutumin da ya Shararawa Shugaban ƙasa Makaron Mari
An gurfanar da Mutumin da ya gaurawa Shugaban ƙasar Faransa Emmanuel Makaron Mari yayinda yazo gaisawa dashi. Bayan…
Read More » -
Wata sabuwa ! Kalli Yadda Ake ƙawata Raudar Inyass (Hotuna da bidiyo)
Kamar dai yadda duk musulmi na sani an fara rade radin cewa suma mabiya Tijjaniya suna da raudar ibrahim inyass…
Read More » -
Sautin Murya : Jama’a Mun Shiga Uku Yanzu Muka Soma Satar Mutane A Kaduna
Wannan wani sauti murya ne na yan bindiga wanda Majiyarmu ta samu daga tashar youtube mai suna “Brother Tv entertainment”…
Read More » -
WATA SABUWA~ Nayi Allah wadai da marin shugaba Macron ~ Cewar Aminu Idris Tudun Murtala
Wannan tsageranci ne. Wannan shashanci ne. Wannan rashin kunya ne. Wannan dabbaci ne. Wannan ta’addanci ne. Wannan hauka da hauma…
Read More » -
Bidiyo : yanzu yanzu an sace mata 60 An kashe maza 40
Innalillahi Wa’inna alaihi Raju’un Allah yayi mana sauki wannan al’amari da yake adabarmu amen. Labari na biyu kuma shine wani…
Read More » -
Mutum 550,000 Ne suka yi Nasarar Shiga Tsarin Npower Batch C ~ Minista Sadiya Farouq
Mutane 550,000 Ne Suka Yi Nasarar Shiga Tsarin N-Power, A Rukunin Batch C, Cikin Mutum Miliyan 1.8 Da Suka Yi…
Read More »









