Labarai
Yanda Magidanci ya mutu a dakin Otal yana tsaka da lalata da karuwarsa
Mutuwa dai kowa sai ya yita, amma tana zuwa ta hanyoyi daban-daban.
Wani magidanci da ya dauki karuwa ya kaita dakin Otal yana tsaka da lalata da ita ya mutu. An kama karuwar inda take hannun ‘yansamda tana amsa tambayoyi.
Kamar yadda hutudole na ruwaito. Lamarin ya farune a Legas inda ita karuwar me Sunda Peace Sunday ke amsa tambayoyi.
Hakanan Shima wani da ya kai karuwa dakin Otal a Legas din dai me suna Emmanuel Isobor, yana hannun hukuma, bayan da karuwar da yake tsaka da lalata da ita ta mutu.
Kakakin ‘yansandan jihar Legas, Muyiwa Adejobi ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace suna kan bincike.
[email protected]