Labarai
Bidiyo : Biri boko! Har kullum kanmu a tukunya yake, kullum ana kashe mu muna murna


Advertisment
Wannan wani sabon bidiyo ne wanda young ustaz wanda yayi akan irin yadda wasu yan arewarmu basu san ciwon kansu ba, wanda tabbas young ustaz yayi kokari wajen jawo hankalin matasa.
Wanda yana da kyau mace ko namiji ya saurari Wannan bayyani da wannan matashi keyi domin musan a ina munka kwana.



