Labarai

Bidiyo : Subahanallahi Allah Yakawo Mana Karshen wannan masifar…..

Dan Allah ku dubi irin wannan mutane suke rayuwa suma fah mutane ne kamar mu amma wallahi wannan ruwan wani ko wankin takalmi bai iya yi da su amma kuma wannan mutane su suke sha su rayu.
Allah Ubangiji kayi mana rahama mungode sosai da irin ni’imar da kayi muna amma wallahi mutanen nan abin tausayi ne ga bidiyon nan ku kalla ku gani.
https://youtu.be/z3ssHEl4WQ4

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA